Irmiya 40:6 - Littafi Mai Tsarki6 Irmiya kuwa ya tafi wurin Gedaliya ɗan Ahikam, a Mizfa, ya zauna tare da shi da mutanen da suka ragu a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka Irmiya ya tafi wurin Gedaliya ɗan Ahikam, a Mizfa ya zauna tare da shi a cikin mutanen da aka bari a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |