Irmiya 39:8 - Littafi Mai Tsarki8 Sai Kaldiyawa suka ƙone gidan sarki, da gidajen jama'a. Suka kuma rushe garun Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Sai Babiloniyawa suka cinna wa fadar da kuma gidajen mutane wuta suka farfasa katangar Urushalima. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |