Irmiya 39:10 - Littafi Mai Tsarki10 Amma ya bar matalauta waɗanda ba su da kome a ƙasar. Ya ba su gonakin inabi da waɗansu gonaki a ran nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Amma Nebuzaradan shugaban matsaran ya bar waɗansu matalauta a ƙasar Yahuda, su da ba su da kome; a lokacin kuwa ya ba su gonakin inabi da kuma filaye. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |