Irmiya 39:1 - Littafi Mai Tsarki1 A watan goma a na shekara ta tara ta sarautar sarki Zadikiya, Sarkin Yahuza, sai Nebukadnezzar Sarkin Babila, da dukan sojojinsa suka zo, suka kewaye Urushalima da yaƙi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta tara ta Zedekiya sarkin Yahuda, a wata na goma, Nebukadnezzar sarkin Babilon ya fita yaƙi da Urushalima da dukan sojojinsa ya kuma yi mata ƙawanya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |