Irmiya 38:7 - Littafi Mai Tsarki7 Ebed-melek, bābā, mutumin Habasha, wanda yake a gidan sarki, ya ji labari sun saka Irmiya a rijiya. A lokacin nan, sarki yana zaune a Ƙofar Biliyaminu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Amma Ebed-Melek mutumin Kush, wani hafsa a fada, ya ji cewa sun sa Irmiya a rijiyar da ba ruwa. Yayinda sarki yana zama a Ƙofar Benyamin, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |