Irmiya 38:23 - Littafi Mai Tsarki23 “Dukan matanka da 'ya'yanka za a kai su wurin Kaldiyawa, kai kanka kuma ba za ka tsere musu ba, amma Sarkin Babila zai kama ka, birnin kuma za a ƙone shi da wuta.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 “Za a kawo dukan matanka da ’ya’yanka wa Babiloniyawa. Kai kanka ba za ka tsira daga hannuwansu ba amma za su sa sarkin Babilon zai kama ka; za a kuma ƙone wannan birni.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |