Irmiya 37:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ni Ubangiji, na ce kada ku ruɗi kanku da cewa Kaldiyawa ba za su dawo ba, gama ba shakka za su zo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 “Ga abin da Ubangiji yana cewa, kada ku ruɗe kanku, kuna tsammani, ‘Tabbatacce Babiloniyawa sun bar mu.’ Ba za su bari ba! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |