Irmiya 36:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai Irmiya ya kirawo Baruk ɗan Neriya. Baruk kuwa ya rubuta maganar da Irmiya ya faɗa masa a takarda, wato dukan maganar da Ubangiji ya faɗa wa Irmiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Saboda haka Irmiya ya kira Baruk ɗan Neriya, yayinda Irmiya yake fadar dukan waɗannan maganganun da Ubangiji ya faɗa masa, Baruk ya rubuta su a littafin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |