Irmiya 36:28 - Littafi Mai Tsarki28 ya ɗauki wata takarda ya rubuta dukan maganar da take cikin littafin da Yehoyakim Sarkin Yahuza, ya ƙone. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 “Ka ɗauki wani littafi ka rubuta a kansa dukan maganar da littafi na farin ya ƙunsa, wanda Yehohiyakim sarkin Yahuda ya ƙone. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |