Irmiya 36:23 - Littafi Mai Tsarki23 Da Yehudi ya karanta sakin layi uku ko huɗu sai sarki ya sa wuƙa ya yanke su, ya zuba a wutar da take ci a kasko, da haka ya ƙone littafin duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Duk sa’ad da Yehudi ya karanta sashi uku ko huɗu na littafin, sai sarkin ya sa wuƙa ya yanke su, ya zuba a wutar da take ci a kasko, da haka ya ƙone dukan littafin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |