Irmiya 36:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sarki ya aiki Yehudi ya je ya kawo littafin. Sai ya je ya ɗauko littafin daga ɗakin Elishama magatakarda. Yehudi kuwa ya karanta wa sarki tare da dukan sarakunan da suke tsaye kewaye da sarkin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Sai sarki ya aiki Yehudi ya kawo littafin daga ɗakin Elishama magatakarda ya kuma karanta wa sarki da kuma dukan fadawan da suke tsaye kusa da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |