Irmiya 36:2 - Littafi Mai Tsarki2 “Ka ɗauki takarda, ka rubuta dukan maganar da na yi maka a kan Isra'ila, da Yahuza, da dukan al'ummai, tun daga ran da na fara yi maka magana a zamanin Yosiya har ya zuwa yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 “Ka ɗauki littafi ka rubuta dukan maganganun da na yi maka game da Isra’ila, Yahuda da kuma dukan sauran al’ummai daga lokacin da na fara maka magana a mulkin Yosiya har zuwa yanzu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |