Irmiya 36:19 - Littafi Mai Tsarki19 Sarakunan kuwa suka ce wa Baruk, “Ka tafi, da kai da Irmiya ku ɓuya kada ku bari kowa ya san wurin da kuke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Sa’an nan fadawan suka ce wa Baruk, “Kai da Irmiya ku je ku ɓuya. Kada ku bari wani ya san inda kuke.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |