Irmiya 35:16 - Littafi Mai Tsarki16 'Ya'yan Yonadab ɗan Rekab sun kiyaye umarnin da kakansu ya yi musu. Amma jama'an nan ba su yi mini biyayya ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Zuriyar Yehonadab ɗan Rekab sun yi biyayya da umarnin da kakansu ya ba su, amma waɗannan mutane ba su yi mini biyayya ba.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |