Irmiya 34:16 - Littafi Mai Tsarki16 Amma sai kuka sāke tunaninku, kuka ɓata sunana sa'ad da kowannenku ya komo da bayinsa, mata da maza, waɗanda kuka 'yantar, don su zauna yadda suke so. Ga shi kuma, kun komo da su su zama bayinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Amma yanzu kun juya kun kuma ɓata sunana; kowannenku ya mayar da bayi maza da matan da kuka ’yantar su tafi inda suka ga dama. Kun sāke tilasta su su zama bayinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |