12 Ubangiji ya yi magana da Irmiya, ya ce,
12 Sai maganar Ubangiji ta zo wa Irmiya cewa,
Daga baya kuwa suka sāke komo da waɗannan bayi, mata da maza waɗanda suka 'yantar, suka kuma mai da su bayi.
“Ni Ubangiji Allah na Isra'ila, na yi alkawari da kakanninku lokacin da na fito da su daga ƙasar Masar daga bauta, na ce,