Irmiya 34:11 - Littafi Mai Tsarki11 Daga baya kuwa suka sāke komo da waɗannan bayi, mata da maza waɗanda suka 'yantar, suka kuma mai da su bayi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Amma daga baya suka canja ra’ayoyinsu suka maido bayinsu suka kuma sāke bautar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |