Irmiya 33:22 - Littafi Mai Tsarki22 Kamar yadda ba a iya ƙidaya rundunan sammai ba, ba a iya kuma auna yashin teku ba, haka nan zan yawaita zuriyar bawana Dawuda da Lawiyawa, firistoci, masu yi mini hidima.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Zan sa zuriyar Dawuda bawana da kuma Lawiyawan da suke hidima a gabana su yi yawa kamar taurarin sararin sama da kuma yashin bakin tekun da ba a iya ƙidaya.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |