Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Irmiya 33:20 - Littafi Mai Tsarki

20 idan ka iya hana dare da yini su bayyana a ƙayyadaddun lokatansu,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

20 “Ga abin da Ubangiji yana cewa, ‘In ka tā da alkawarina na rana da kuma alkawarina na dare, har dare da rana ba za su ƙara bayyana a ƙayyadaddun lokutansu ba,

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Irmiya 33:20
12 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Zai dawwama kamar wata, Kamar amintaccen mashaidin nan da yake a sararin sama.”


Muddin duniya tana nan, lokacin shuka da lokacin girbi, damuna da rani, yini da dare, ba za su daina ba.”


Allah ya sa su a cikin sarari su haskaka duniya,


Duk da haka, sa'ad da suke a ƙasar maƙiyansu ba zan wulakanta su ba, ba kuwa zan ji ƙyamarsu, har da zan karya alkawarina da su ba, gama ni ne Ubangiji Allahnsu.


Ba zan keta alkawarin da na yi masa ba, Ba zan soke ko ɗaya daga cikin alkawaran da na yi masa ba.


Ta wurin umarninsa aka kafa su A wurarensu har abada, Ba su kuwa da ikon ƙi.


Ubangiji kuma ya yi magana da Irmiya ya ce, “Haka Ubangiji ya faɗa,


Ubangiji ya ce, “Kamar yadda sabuwar duniya da sabon sararin sama za su tabbata ta wurin ikona, haka zuriyarku da sunanku za su tabbata.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ