Irmiya 33:15 - Littafi Mai Tsarki15 A waɗannan kwanaki da a lokacin nan, zan sa wani reshe mai adalci ya fito daga zuriyar Dawuda, zai aikata gaskiya da adalci a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 “ ‘A waɗannan kwanaki da kuma a wannan lokaci zan tā da Reshe mai adalci daga zuriyar Dawuda; zai yi abin da yake daidai da kuma gaskiya a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |