Irmiya 32:42 - Littafi Mai Tsarki42 Gama haka Ubangiji ya faɗa, “Daidai kamar yadda na kawo wannan babbar masifa a kan jama'an nan, haka kuma zan kawo musu dukan waɗannan alherai da na alkawarta musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202042 “Ga abin da Ubangiji yana cewa, yadda na kawo dukan wannan masifa a kan wannan mutane, haka zan ba su wadatar da na yi musu alkawari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |