Irmiya 32:37 - Littafi Mai Tsarki37 Ga shi, zan tattaro su daga dukan ƙasashe inda na kora su, da fushina, da hasalata, da haushina. Zan komo da su a wannan wuri, zan sa su su zauna lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202037 tabbatacce zan tattara su daga dukan ƙasashen da na kore su zuwa cikin fushina da hasalata mai girma; zan komo da su wurin nan in sa su zauna lafiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |