Irmiya 32:19 - Littafi Mai Tsarki19 Kai babban mashawarci ne, mai aikata manyan ayyukanka. Kana ganin dukan ayyukan 'yan adam. Kakan sāka wa kowa bisa ga halinsa da ayyukansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 manufofinka da girma suke, ayyukanka kuma masu girma ne. Idanunka suna a buɗe ga dukan hanyoyin mutane; kakan sāka wa kowa gwargwadon halinsa yadda ya dace. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |