Irmiya 31:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ga shi, zan fito da su daga ƙasar arewa, Zan tattaro su daga manisantan wurare na duniya, Tare da su makafi da guragu, Da mace mai goyo da mai naƙuda, Za su komo nan a babbar ƙungiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ga shi, zan kawo su daga ƙasar arewa in tattara su daga iyakar duniya. A cikinsu makafi da guragu za su kasance, mata masu ciki da matan da suke naƙuda; jama’a mai yawan gaske za su komo. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |