Irmiya 31:5 - Littafi Mai Tsarki5 Za ki sāke dasa gonar inabi A kan duwatsun Samariya, Masu dashe za su dasa, Za su mori 'ya'yan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Za ki sāke dasa gonakin inabi a kan tussan Samariya; manoma za su yi shuka a kansu su kuma ji daɗin amfaninsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |