Irmiya 31:2 - Littafi Mai Tsarki2 Haka Ubangiji ya ce, “Jama'ar da suka tsere wa takobi, Sun sami alheri a cikin jeji, A sa'ad da Isra'ila suka nemi hutawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ga abin da Ubangiji yana cewa, “Mutanen da suka tsere wa takobi za su sami tagomashi a hamada; zan zo don in ba da hutu ga Isra’ila.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |