Irmiya 31:19 - Littafi Mai Tsarki19 Gama na tuba saboda na rabu da kai, Bayan da aka ganar da ni, sai na sunkuyar da kai, Kunya ta kama ni, na gigice, Domin ina ɗauke da wulakancin ƙuruciyata.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Bayan na kauce, sai na tuba; bayan na gane, sai na sunkuyar da kaina. Na ji kunya da ƙasƙanci domin ina ɗauke da kunyar ƙuruciyata.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |