Irmiya 31:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ubangiji ya ce, “Lokaci yana zuwa da zan zama Allah na dukan iyalan Isra'ila, za su kuwa zama jama'ata.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 “A lokacin nan, zan zama Allah na dukan kabilan Isra’ila, za su kuma zama mutanena,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |