Irmiya 30:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ubangiji Mai Runduna ya ce, “A wannan rana zan karya karkiya da take a wuyansu, in cire musu ƙangi, ba kuma za su ƙara zama bayin baƙi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 “ ‘A wannan rana,’ in ji Ubangiji Maɗaukaki, ‘Zan karya karkiya daga wuyansu zan kuma cire musu kangi; baƙi ba za su ƙara bautar da su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |