4 Waɗannan ne maganar da Ubangiji ya faɗa a kan Isra'ila da Yahuza.
4 Ga kalmomin Ubangiji da ya yi game da Isra’ila da Yahuda,
Gama kwanaki suna zuwa sa'ad da zan komo da mutanena, wato Isra'ila da Yahuza. Zan komo da su zuwa ƙasar da na ba kakanninsu, za su kuwa mallake ta,’ ni Ubangiji na faɗa.”
“Ni Ubangiji na ce, Mun ji kukan gigitacce, Kukan firgita ba kuma salama.