Irmiya 30:20 - Littafi Mai Tsarki20 'Ya'yansu za su zama kamar dā, Jama'arsu kuma za su kahu a gabana, Zan hukunta dukan waɗanda suka zalunce su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 ’Ya’yansu za su kasance kamar a kwanakin dā jama’arsu kuma za su kahu a gabana; zan hukunta duk wanda ya zalunce su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |