Irmiya 30:17 - Littafi Mai Tsarki17 Zan mayar muku da lafiyarku, Zan kuma warkar da raunukanku, Ko da yake maƙiyanku suna kiranku yasassu, Suna cewa, ‘Ai, Sihiyona ce, ba wanda ya kula da ita.’ Ni Ubangiji na faɗa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Amma zan mayar muku da lafiya in kuma warkar da mikinku,’ in ji Ubangiji, ‘domin ana ce da ku yasassu, Sihiyona wadda ba wanda ya kula da ita.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |