Irmiya 3:24 - Littafi Mai Tsarki24 “Amma yin sujada ga gunkin nan Ba'al ya cinye mana amfanin wahalar da kakanninmu suka sha tun muna yara, wato na garkunan tumakinsu, da na awakinsu, da na shanunsu, da 'ya'yansu mata da maza. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Daga ƙuruciyarmu allolin kunya sun cinye mu amfanin wahalar kakanninmu garkunan tumakinsu da na awakinsu, yaransu maza da mata. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |