Irmiya 29:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Haka Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila ya ce wa dukan waɗanda aka kai bauta, wato waɗanda ya aika da su bauta daga Urushalima zuwa Babila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki, Allah na Isra’ila, yana cewa ga dukan waɗanda aka kwashe zuwa zaman bauta daga Urushalima zuwa Babilon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |