30 Ubangiji kuwa ya yi magana da Irmiya, ya ce,
30 Sa’an nan maganar Ubangiji ta zo wa Irmiya cewa,
Sai Zafaniya firist, ya karanta wasiƙan nan a gaban annabi Irmiya.
ya aika wa dukan waɗanda suke zaman talala ya ce, “Haka Ubangiji ya ce a kan Shemaiya mutumin Nehelam, ‘Saboda Shemaiya ya yi muku annabci, alhali ni ban aike shi ba, ya sa ku dogara ga ƙarya,’
Da ɗan daɗewa bayan da annabi Hananiya ya karya karkiyar da take a wuyan annabi Irmiya, sai Ubangiji ya yi magana da Irmiya, ya ce