Irmiya 29:28 - Littafi Mai Tsarki28 Gama ya aiko mana a Babila, cewa za mu daɗe a zaman talala, mu gina wa kanmu gidaje, mu zauna a ciki, mu dasa gonaki mu ci amfaninsu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Ya aiko mana da saƙonsa a Babilon cewa zai ɗauki lokaci ƙwarai. Saboda haka ku gina gidaje ku zauna; ku dasa gonaki ku kuma ci abin da suka haifar.’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |