Irmiya 29:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ubangiji ya naɗa ka firist a madadin Yehoyada firist, ka lura da Haikalin Ubangiji, ka sa kowane mahaukacin da zai yi annabci a turu, ka sa masa ƙangi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 ‘Ubangiji ya naɗa ka firist a wurin Yehohiyada don ka lura da gidan Ubangiji; ya kamata ka sa kowane mahaukaci wanda yake yi kamar annabi cikin turu da kuma a kangi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |