Irmiya 29:19 - Littafi Mai Tsarki19 Domin ba su ji maganata wadda ni Ubangiji na faɗa ba, na yi ta aika muku da ita ta wurin bayina annabawa, amma kuka ƙi, ni Ubangiji na faɗa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Gama ba su saurari maganata ba,” in ji Ubangiji, “maganar da na aika gare su sau da sau ta bayina annabawa. Ku kuma masu zaman bauta ba ku saurara ba,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |