Irmiya 28:3 - Littafi Mai Tsarki3 Bayan shekara biyu zan komo da kayayyakin Haikalin Ubangiji zuwa wurin nan. Kayayyakin da Nebukadnezzar, Sarkin Babila ya kwashe daga wannan wuri, ya kai Babila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Cikin shekaru biyu zan komo da dukan kayayyakin gidan Ubangiji da Nebukadnezzar sarkin Babilon ya kwashe daga wannan wuri ya kai Babilon. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |