Irmiya 28:15 - Littafi Mai Tsarki15 Sai annabi Irmiya ya ce wa annabi Hananiya, “Ka ji, ya Hananiya, Ubangiji bai aike ka ba, kana sa mutanen nan su dogara ga ƙarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Sa’an nan annabi Irmiya ya ce wa annabi Hananiya, “Ka saurara, Hananiya! Ubangiji bai aike ka ba, duk da haka ka lallashe wannan al’umma su dogara ga ƙarya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |