Irmiya 25:38 - Littafi Mai Tsarki38 Ya rabu da wurin ɓuyarsa kamar zaki, Gama ƙasarsu ta zama marar amfani, Saboda takobin Ubangiji, da kuma zafin fushinsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Kamar zaki zai bar wurin ɓuyarsa, ƙasarsu kuma za tă zama kufai saboda takobin masu danniya da kuma saboda zafin fushin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |