Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Irmiya 25:36 - Littafi Mai Tsarki

36 Ji kukan makiyayan, Da kukan iyayengijin garken, Gama Ubangiji yana lalatar da wurin kiwonsu.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

36 Ji kukan makiyaya, kururuwan shugabannin garke, gama Ubangiji yana hallaka wurin kiwo.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Irmiya 25:36
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Domin haka sai ku sa tufafin makoki, Ku yi makoki ku yi kuka, Gama fushin Ubangiji bai rabu da mu ba.”


“Ku yi makoki, ku yi kuka, ku makiyaya, Ku yi ta birgima a cikin toka ku iyayengijin garke, Gama ranar da za a yanka ku da ranar da za a warwatsa ku ta zo, Za ku fāɗi kamar zaɓaɓɓen kasko.


Bari a ji kururuwa daga gidajensu, Saboda maharan da ka aika musu farat ɗaya, Gama sun haƙa rami don in fāɗa, Sun kafa wa ƙafafuna tarkuna.


Ba mafakar da ta ragu domin makiyaya, Iyayengijin garken ba za su tsira ba.


Garkunan da suke zaune lafiya kuwa, an yi kaca-kaca da su Saboda zafin fushin Ubangiji.


Ku ji kukan makiyaya, Gama an ɓata musu darajarsu. Ji rurin zakoki, Gama an lalatar da jejin Urdun.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ