Irmiya 25:28 - Littafi Mai Tsarki28 Idan kuwa sun ƙi su karɓi ƙoƙon daga hannunka su sha sai ka faɗa musu cewa, ‘Ubangiji Mai Runduna ya ce, dole ne ku sha! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Amma in suka ki su karɓi kwaf ɗin daga hannunka su sha, ka faɗa musu cewa, ‘Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki yana cewa dole ku sha! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |