Irmiya 25:13 - Littafi Mai Tsarki13 Zan kawo wa wannan ƙasa dukan abin da na faɗa gāba da ita. Dukan abin da aka rubuta a wannan littafi, wato dukan abin da Irmiya ya yi annabcinsa gāba da dukan al'umman nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Zan kawo wa wannan ƙasa dukan abubuwan na yi magana a kanta, dukan abubuwan da aka rubuta a wannan littafi, abubuwan da Irmiya kuma ya yi annabci a kan dukan al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |