Irmiya 24:7 - Littafi Mai Tsarki7 Zan ba su zuciyar da za su sani ni ne Ubangiji. Za su kuwa zama jama'ata, ni kuwa zan zama Allahnsu, gama za su komo wurina da zuciya ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Zan ba su zuciya don su san ni, cewa ni ne Ubangiji. Za su zama mutanena, zan zama Allahnsu, gama za su komo gare ni da dukan zuciyarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |