Irmiya 24:6 - Littafi Mai Tsarki6 Zan lura da su da kyau, in kuma komo da su a wannan ƙasa. Zan gina su, ba zan rushe su ba. Zan kafa su, ba zan tumɓuke su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Idanuna za su kula da su don kyautatawarsu, zan kuma komo da su wannan ƙasa. Zan gina su ba zan rushe su ba; zan dasa su ba kuwa zan tumɓuke su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |