Irmiya 23:39 - Littafi Mai Tsarki39 saboda haka, hakika zan ɗaga in jefar da ku daga gabana, da ku da birni wanda na ba ku, ku da kakanninku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Saboda haka, tabbatacce zan manta da ku in kuma jefar da ku daga gabana tare da birnin da na ba ku da kuma kakanninku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |