Irmiya 23:36 - Littafi Mai Tsarki36 Amma ba za ku ƙara ambatar nawayar Ubangiji ba, gama maganar kowane mutum za ta zama nawaya, ga shi, kun ɓata maganar Allah mai rai, Ubangiji Mai Runduna, Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Amma kada ku ƙara ambatar ‘maganar Ubangiji’ domin kowace maganar mutum kan zama maganarsa. Ta haka kukan lalace maganar Allah mai rai, Ubangiji Maɗaukaki, Allahnmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |