Irmiya 23:27 - Littafi Mai Tsarki27 Suna zaton za su sa mutanena su manta da sunana ta wurin mafarkansu da suke faɗa wa junansu, kamar yadda kakanninsu suka manta da sunana saboda Ba'al. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202027 Suna tsammanin mafarkan da suke faɗa wa juna za su sa mutane su manta da sunana, kamar yadda kakanninsu suka manta da sunana ta wurin yin wa Ba’al sujada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |