Irmiya 23:22 - Littafi Mai Tsarki22 Amma da a ce sun tsaya cikin shawarata, Da sun yi shelar maganata ga jama'ata, Da sun juyar da su daga muguwar hanyarsu, Da mugayen ayyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Amma da a ce sun tsaya a majalisata, da sun yi shelar maganata ga mutanena sun kuma juyar da su daga mugayen hanyoyinsu da kuma daga mugayen ayyukansu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |